Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Strengthening them
Ayoyi game da Strengthening them
Amma Ubangiji ya tsaya tare da ni, ya kuma ba ni ƙarfi, don ta wurina a yi cikakkiyar shelar saƙon har Al’ummai duka su ji. Aka kuma cece ni daga bakin zaki.