Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Providing a refuge for them

3 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Providing a refuge for them

  1. Duk mai tsoron Ubangiji yana da zaunannen mafaka, kuma ga ’ya’yansa zai zama mafaka.

  2. Za tă zama rumfa da inuwar da za tă tare zafin rana, da kuma mafaka da wurin ɓuya daga hadari da ruwan sama.

  3. Kowane mutum zai zama kamar wurin fakewa daga iska mafaka kuma daga hadari, kamar rafuffukan ruwa a hamada da kuma inuwar babban dutse a ƙeƙasasshiyar ƙasa.