Skip to content

Hormah

9 verses

30.8800, 34.6300 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Hormah

  1. Sai Amalekawa da Kan’aniyawa mazaunan ƙasar tudu, suka gangaro suka auka musu, suka bubbuge su suka kokkore su har Horma.

  2. Ubangiji kuwa ya saurari kukan Isra’ila, ya kuma ba da Kan’aniyawa a gare su. Suka hallaka su da biranensu ƙaf; saboda haka aka sa wa wurin suna Horma.

  3. Amoriyawan da suke zama a waɗannan tuddai, suka fito kamar tarin ƙudan zuma gāba da ku, suka kore ku, suka fatattake ku daga Seyir har zuwa Horma.

  4. sarkin Horma, ɗaya sarkin Arad, ɗaya

  5. Eltolad, Kesil, Horma,

  6. Eltolad, Betul, Horma,

  7. Sa’an nan mutanen Yahuda suka tafi tare da ’yan’uwansu mutanen Simeyon suka fāɗa wa Kan’aniyawan da suke zaune cikin Zefat, suka kuwa hallaka birnin gaba ɗaya. Saboda haka aka kira wurin Horma.

  8. da Horma, da Bor-Ashan, da Atak,

  9. Betuwel, Horma, Ziklag,