Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: God is faithful to afford
Ayoyi game da God is faithful to afford
Bari Allah da kansa, Allah na salama, yă tsarkake ku sarai. Bari dukan ruhunku, ranku, da kuma jikinku su zama marar aibi a dawowar Ubangijinmu Yesu Kiristi.
Wannan wanda ya kira ku mai aminci ne zai kuwa aikata.
Ubangiji mai aminci ne, zai ƙarfafa ku, yă kuma tsare ku daga mugun nan.