Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Seasonable
Ayoyi game da Seasonable
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta ’Ya’yan Kora maza. Bisa ga alamot Waƙa ce. Allah ne mafakarmu da ƙarfinmu, kullum yana a shirye yă taimaka a lokacin wahala.