Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: The perfect in heart
Ayoyi game da The perfect in heart
Gama gaban Ubangiji yana ko’ina a duniya don yă ƙarfafa waɗanda zukatansu suke binsa cikin aminci. Ka yi wauta, daga yanzu nan gaba za ka yi ta yaƙi.”