Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Riches

3 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Riches

  1. Dukiya ba ta da amfani a ranar fushi, amma adalci kan yi ceto daga mutuwa.

  2. Duk wanda ya dogara ga arzikinsa zai fāɗi, amma adali zai yi nasara kamar koren ganye.

  3. Azurfarsu ko zinariyarsu ba za su iya cetonsu ba a ranar fushin Ubangiji.” A cikin zafin kishinsa za a hallaka dukan duniya gama zai kawo ƙarshen dukan mazaunan duniya nan da nan.