Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Pray for
Ayoyi game da Pray for
Sawuna sun kama hanyoyinka ƙafafu kuwa ba za su yi santsi ba.
Ka kiyaye ni yadda ake kiyaye ido; ka ɓoye ni cikin inuwar fikafikanka
Ka tashi, ka tashi! Ka yafa wa kanka ƙarfi, Ya hannun Ubangiji; ka farka, kamar a kwanakin da suka wuce, kamar a zamanai na dā. Ba kai ba ne wanda ya yayyanka Rahab gunduwa-gunduwa, wanda ya soki dodon ruwan nan?