Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Upholding them
Ayoyi game da Upholding them
gama za a kakkarya ikon mugaye, amma Ubangiji zai riƙe mai adalci.
ko ya yi tuntuɓe, ba zai fāɗi ba, gama Ubangiji yakan riƙe shi da hannunsa.
Raina ya manne maka; hannunka na dama yana riƙe da ni.