Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: The Church
Ayoyi game da The Church
Allah yana cikin fadodinta; ya nuna kansa mafaka ce gare ta.
ya ce masa, “Yi gudu, gaya wa saurayin can cewa, ‘Urushalima za tă zama birni marar katanga domin mutane da dabbobi masu yawa ƙwarai za su kasance a cikinta.
Ni da kaina ne zan zama katangar wuta kewaye da birnin, in kuma zama darajarta,’ in ji Ubangiji.