Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Acknowledge God as their
Ayoyi game da Acknowledge God as their
Ubangiji shi ne dutsena, kagarata da kuma mai cetona; Allahna shi ne dutsena, a gare shi nake neman mafaka. Shi ne garkuwata da ƙahon cetona, mafakata.
Shi kaɗai ne dutsena da cetona; shi ne kagarata, ba zan jijjigu ba.
Tabbatacce, garkuwarmu ta Ubangiji ce, ta sarkinmu ce, da kuma ta Mai Tsarki na Isra’ila ce.