Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His bearing reproach
Ayoyi game da His bearing reproach
Amma ni dai tsutsa ne ba mutum ba, wanda mutane suke yi wa ba’a suka kuma rena shi.
Gama na jimre da ba’a saboda kai, kunya kuma ta rufe fuskata.
gama himma da nake yi wa gidanka yana ƙunata, kuma zagi na masu zaginka yana fāɗuwa a kaina.
Ba’a ta sa zuciyata ta karai ta bar ni ba mataimaki; Na nemi a ji tausayina, amma ban sami ko ɗaya ba, na nemi masu ta’aziyya, amma ban sami ko ɗaya ba.