Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His entering publicly into Jerusalem
Ayoyi game da His entering publicly into Jerusalem
Ki yi murna ƙwarai, ya Diyar Urushalima! Ki yi sowa, Diyar Urushalima! Duba, ga sarkinki yana zuwa wurinki, mai adalci yana kuma da ceto, mai tawali’u yana kuma hawan jaki, yana a kan ɗan aholaki, a kan ’yar jaka.