Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His being born in Bethlehem of Judea
Ayoyi game da His being born in Bethlehem of Judea
“Amma ke, Betlehem ta Efrata, ko da yake ke ƙarama ce daga cikin zuriyarki a Yahuda, daga cikinki wani zai zo domina wanda zai yi mulkin Isra’ila, wanda asalinsa tun fil azal ne.”