Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: As the seed of Abraham
Ayoyi game da As the seed of Abraham
zan kafa alkawarina kamar madawwamin alkawari tsakanina da kai da kuma zuriyarka bayanka har tsararraki masu zuwa, in zama Allahnka da kuma Allahn zuriyarka a bayanka.
ta wurin zuriyarka kuma dukan al’umman duniya za su sami albarka, domin ka yi mini biyayya.”