Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: The conversion of the Gentiles to him
Ayoyi game da The conversion of the Gentiles to him
A wannan rana Saiwar Yesse zai miƙe kamar tuta don mutanenta; al’ummai za su tattaru wurinsa, wurin hutunsa kuma zai zama mai daraja.
“Ga bawana, wanda na ɗaukaka, zaɓaɓɓen nan nawa wanda nake jin daɗi; Zan sa Ruhuna a cikinsa zai kuwa kawo adalci ga al’ummai.