Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His working miracles
Ayoyi game da His working miracles
Sa’an nan idanun makafi za su buɗe kunnuwan kurame kuma su ji.
Sa’an nan guragu za su yi tsalle kamar barewa, bebaye kuma su yi sowa don farin ciki. Ruwa zai kwararo daga jeji rafuffuka kuma a cikin hamada.