Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: That a bone of him should not be broken
Ayoyi game da That a bone of him should not be broken
“Dole a ci shi a cikin gida ɗaya; kada a kai naman waje. Kada a karya wani daga ƙasusuwansa.
yakan tsare dukan ƙasusuwansa, ba ko ɗayansu da zai karye.