Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His being mocked
Ayoyi game da His being mocked
Duk wanda ya gan ni yakan yi mini ba’a; suna yin mini ashar, suna kaɗa kansu suna cewa,
“Ya dogara ga Ubangiji; bari Ubangiji yă cece shi. Bari yă cece shi, da yake yana jin daɗinsa.”