Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: That the Jews and Gentiles should combine against Him
Ayoyi game da That the Jews and Gentiles should combine against Him
Me ya sa ƙasashe suke haɗa baki mutane kuma suke ƙulla shawarwarin banza?
Sarakunan duniya sun ɗauki matsayi masu mulki sun taru gaba ɗaya suna gāba da Ubangiji da kuma Shafaffensa.