Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His intercession for His murderers
Ayoyi game da His intercession for His murderers
Saboda haka zan ba shi rabo tare da manya, zai kuma raba ganima tare da masu ƙarfi, domin ya ba da ransa har mutuwa, aka kuma lissafta shi tare da masu laifofi. Gama ya ɗauki zunubin mutane masu yawa, ya kuma yi roƙo saboda laifofinsu.