Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His ascension
Ayoyi game da His ascension
Sa’ad da ka hau bisa, ka bi da kamammu cikin tawagarka; ka karɓi kyautai daga mutane, har ma daga ’yan tawaye, don kai, ya Ubangiji Allah, za ka zauna a can.