Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His price being given for the potter's field
Ayoyi game da His price being given for the potter's field
Sai Ubangiji ya ce mini, “Jefar da shi cikin ma’aji,” Lada mai kyau da aka yi cinikina ne! Saboda haka sai na ɗauki azurfa talatin ɗin na jefa su cikin gidan Ubangiji don a sa cikin ma’aji.