Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His being betrayed by a friend
Ayoyi game da His being betrayed by a friend
Har abokina na kurkusa, wanda na amince da shi, wanda muke cin abinci tare, ya juya yana gāba da ni.
Da a ce abokin gāba ne ke zagina, da na jure da shi; da a ce maƙiyi yana tā da kansa a kaina, da na ɓoye daga gare shi.
Amma kai ne, mutum kamar ni, abokina, abokina na kurkusa,
wanda na taɓa jin daɗin zumunci da shi sosai yayinda muke tafiya tare a taron jama’a a gidan Allah.