Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His universal dominion
Ayoyi game da His universal dominion
Zai yi mulki daga teku zuwa teku kuma daga Kogi zuwa iyakar duniya.
Aka ba shi mulki, daraja da kuma mafificin iko; dukan mutane, da al’ummai, da mutane daga kowane harshe suka yi masa sujada. Mulkinsa kuwa dawwammamen mulki ne da ba zai ƙare ba, sarautarsa kuma ba ta taɓa lalacewa.