Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His being numbered with the transgressors
Ayoyi game da His being numbered with the transgressors
Saboda haka zan ba shi rabo tare da manya, zai kuma raba ganima tare da masu ƙarfi, domin ya ba da ransa har mutuwa, aka kuma lissafta shi tare da masu laifofi. Gama ya ɗauki zunubin mutane masu yawa, ya kuma yi roƙo saboda laifofinsu.