Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His being a stone of stumbling to the Jews
Ayoyi game da His being a stone of stumbling to the Jews
zai kuwa kasance a wuri mai tsarki; amma ga dukan gidajen Isra’ila zai zama dutsen da zai sa mutane su yi tuntuɓe dutse kuma da zai sa su fāɗi. Ga dukan mutanen Urushalima kuma zai zama tarko da raga.