Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: His poverty
Ayoyi game da His poverty
Ya yi girma kamar dashe marar ƙarfi, kamar saiwa kuma daga ƙeƙasasshiyar ƙasa. Ba shi da kyan gani ko wani makamin da zai ja hankalinmu, babu wani abin da yake da shi da zai sa mu yi sha’awarsa.