Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: The intensity of his sufferings
Ayoyi game da The intensity of his sufferings
An zubar da ni kamar ruwa, kuma dukan ƙasusuwana sun fiffito daga mahaɗai. Zuciyata ta zama kaki; ta narke a cikina.
Ƙarfina ya bushe kamar kasko, harshena kuma ya manne wa dasashina na sama; ka kwantar da ni a ƙurar mutuwa.