Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecies Respecting Christ: As the seed of Isaac
Ayoyi game da As the seed of Isaac
Amma Allah ya ce wa Ibrahim, “Kada hankalinka yă tashi game da yaron nan da kuma baiwarka. Ka saurari duk abin da Saratu ta faɗa maka, saboda ta wurin Ishaku ne za a lissafta zuriyarka.