Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Jehoshaphat
Ayoyi game da Jehoshaphat
Ya Allahnmu, ba za ka hukunta su ba? Gama ba mu da ƙarfin fuskantar wannan babbar rundunar da take so ta yaƙe mu. Ba mu san abin da za mu yi ba, mu dai mun zuba maka ido.”