Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Is in man
Ayoyi game da Is in man
To, Ga’al ɗan Ebed ya tafi tare da ’yan’uwansa zuwa Shekem, ’yan ƙasarta kuwa suka dogara da shi.
Ya fi kyau in nemi mafaka a wurin Ubangiji da in dogara ga mutum.
Ya fi kyau in nemi mafaka a wurin Ubangiji da in dogara ga sarakuna.