Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: In the mercy of God
Ayoyi game da In the mercy of God
Amma na dogara a kan ƙaunarka marar ƙarewa; zuciyata tana farin ciki a cikin cetonka.
Amma ni kamar itace zaitun ne ina haɓaka a gidan Allah; na dogara ga ƙauna marar ƙarewa ta Allah har abada abadin.