Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Fear
Ayoyi game da Fear
ga Allah na dogara; ba zan ji tsoro ba. Me mutum zai iya yi mini?
Tabbatacce Allah shi ne mai cetona; zan dogara gare shi ba kuwa zan ji tsoro ba. Ubangiji, Ubangiji, ne ƙarfina da waƙata; ya zama mai cetona.”
Saboda haka muna iya fitowa gabagadi, mu ce, “Ubangiji ne mai taimakona; ba zan ji tsoro ba. Me mutum zai iya yi mini?”