Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Rejoicing in God
Ayoyi game da Rejoicing in God
Amma bari dukan waɗanda suke neman mafaka gare ka su yi murna; bari kullum su yi ta rerawa saboda farin ciki. Ka buɗe kāriyarka a bisansu, domin waɗanda suke ƙaunar sunanka su yi farin ciki a cikinka.
A cikinsa zukatanmu na farin ciki, gama mun dogara cikin sunansa mai tsarki.