Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Is not in God
Ayoyi game da Is not in God
gama ba su gaskata ga Allah ba ko su dogara ga cetonsa.
Ba kya yi wa kowa biyayya, ba kya kuma yarda da kuskurenki. Ba kya dogara ga Ubangiji, ba kya kuma kusatowa kusa da Allahnki.