Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Stability
Ayoyi game da Stability
Waƙar haurawa. Waɗanda suke dogara ga Ubangiji suna kama da Dutsen Sihiyona, wanda ba ya jijjiguwa amma dawwammame ne har abada.