Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Not in themselves
Ayoyi game da Not in themselves
Ba shakka, a zuciyarmu mun ji kamar hukuncin kisa ne aka yi mana. Wannan kuwa ya faru ne domin kada mu dogara da kanmu, sai dai ga Allah, wanda yake tā da matattu.