Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: For ever
Ayoyi game da For ever
Amma ni kamar itace zaitun ne ina haɓaka a gidan Allah; na dogara ga ƙauna marar ƙarewa ta Allah har abada abadin.
Ku dogara a gare shi a duk lokuta, ya mutane; ku faɗi albarkaci bakin zukatanku a gare shi, gama Allah ne mafakarmu. Sela
Ku dogara ga Ubangiji, gama shi Ubangiji, ne madawwamin Dutse.