Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Grounded on the covenant
Ayoyi game da Grounded on the covenant
“Ashe, gidana bai daidaita da Allah ba? Ashe, Allah bai yi madawwamiyar yarjejjeniya da ni shiryayye da ɗaurarre a kowane sashi ba? Ba zai kawo ga cikar cetona yă kuma biya duk bukatuna ba?