Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Of the wicked-Illustrated
Ayoyi game da Of the wicked-Illustrated
Na sani kana dogara da Masar, wadda take kamar karar masara, wadda in ka jingina a kai, za tă karye tă soki hannunka. Haka Fir’auna sarkin Masar yake ga dukan wanda ya dogara da shi.
Abin da yake dogara a kai ba shi da ƙarfi; abin da yake dogara a kai yanar gizo ce.