Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: The rich bounty of God
Ayoyi game da The rich bounty of God
Ka umarci waɗanda suke da arziki a wannan duniya kada su ɗaga kai ko su sa begensu a kan dukiyar da ba ta da tabbaci, sai dai su sa begensu ga Allah, wanda yake ba mu kome a yalwace don jin daɗinmu.