Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Is in earthly alliances

2 ayoyi · 66 fannoni

Ayoyi game da Is in earthly alliances

  1. waɗanda suka gangara zuwa Masar ba tare da sun nemi shawarata; waɗanda suke neman taimakon kāriyar Fir’auna, don neman inuwar mafakar Masar.

  2. Amma sarkin nan ya yi tawaye a kan sarkin Babilon ta wurin aika jakadunsa zuwa Masar don a ba shi dawakai da sojoji masu yawa. Zai ci nasara? Shi da ya yi wannan abu zai tsira? Zai iya taka yarjejjeniya har ya tsere?