Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Enjoyment of all temporal and spiritual blessings
Ayoyi game da Enjoyment of all temporal and spiritual blessings
Sa’ad da kuka nemi taimako, bari tarin gumakanku su cece ku! Iska za tă kwashe dukansu tă tafi, ɗan numfashi kawai zai hura su. Amma mutumin da ya mai da ni mafakarsa zai gāji ƙasar ya kuma mallaki dutsena mai tsarki.”