Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trust: Exhortations to
Ayoyi game da Exhortations to
Ku miƙa hadayun da suka dace ku kuma dogara ga Ubangiji.
Ya gidan Isra’ila, ku dogara ga Ubangiji, shi ne mai taimakonsu da garkuwarsu.
Ya gidan Haruna, ku dogara ga Ubangiji, shi ne mai taimakonsu da garkuwarsu.
Ku da kuke tsoronsa, ku dogara ga Ubangiji, shi ne mai taimakonsu da garkuwarsu.