Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Visiting those in, an evidence of belonging to Christ

3 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Visiting those in, an evidence of belonging to Christ

  1. “Sa’an nan Sarki zai ce wa waɗanda suke damansa, ‘Ku zo, ku da Ubana ya yi wa albarka; ku karɓi gādonku, mulkin da aka shirya muku tun halittar duniya.

  2. da nake bukatar tufafi, kun yi mini sutura, da na yi rashin lafiya, kun lura da ni, da nake kurkuku, kun ziyarce ni.’

  3. “Sarkin zai amsa ya ce, ‘Gaskiya nake gaya muku, duk abin da kuka yi wa ɗaya daga cikin waɗannan ’yan’uwana mafi ƙanƙanta, ni kuka yi wa.’