Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Mourn under, with prayer
Ayoyi game da Mourn under, with prayer
Na yi kuka kamar mashirare ko zalɓe, na yi kuka kamar kurciya mai makoki. Idanuna suka rasa ƙarfi yayinda na duba sammai. Na damu; Ya Ubangiji, ka taimake ni!”