Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: God's aid should be sought in
Ayoyi game da God's aid should be sought in
A shekara ta talatin da tara ta mulkinsa, Asa ya kamu da wata cuta a ƙafarsa. Ko da yake cutar ta yi tsanani, duk d haka ma a cikin ciwonsa bai nemi taimako daga Ubangiji ba, sai dai daga likitoci.