Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Being present

2 ayoyi · 47 fannoni

Nemi "Sickness"

Ayoyi game da Being present

  1. Yesu ya zazzaga dukan Galili, yana koyarwa a cikin majami’unsu, yana wa’azin labari mai daɗi na mulkin sama, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiyar mutane.

  2. Sai ya je wajenta, ya kama hannunta, ya ɗaga ta. Zazzaɓin kuwa ya sāke ta, ta kuma yi musu hidima.