Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sickness: Not visiting those in, an evidence of not belonging to Christ
Ayoyi game da Not visiting those in, an evidence of not belonging to Christ
da na yi baƙunci, ba ku karɓe ni ba, da nake bukatar tufafi, ba ku yi mini sutura ba, da na yi rashin lafiya kuma ina a kurkuku, ba ku lura da ni ba.’
“Zai amsa, yă ce, ‘Gaskiya nake gaya muku, duk abin da ba ku yi wa ɗaya daga cikin waɗannan mafi ƙanƙanta ba, ba ku yi mini ba ke nan.’